Nur Intanashinal kwararriyar cibiya ce ta fassara ma'anonin Alkur'ani zuwa yarukan duniya, muna yin aiki da tsarin cibiya da kuma abokan aiki daga cikin kwararrru. Fassarorinmu an gina su a kan tsari na ilimi masu kwari wadanda suke dauke da komai dalla-dalla, su yi fice wurin takaitawa a mabambantan matakai, suna farawa da babbar fassara da ake gabatarwa don samun dayanta salo, sannan masu muraja'a ta shari'a da kuma wasu na yaruka, da wasu daga cikin masu yin hukunci daga cikin kwararru, tare da yin bita mai zagayowa ba mai tsayawa ba, An yi haka ne, don a kyautata fassarar da kubutar da ita daga kusakure na Akida da Ilimi da Luga. Kamar yadda kuma cibiyar take ba da damar yin fassarori da mabambantan sigogi a dandamalin na'urori mabambanta don a samu saukin isa zuwa gare ta
Fassara ma'anonin Alkur'ani da isar da su zuwa ga talikai
Cibiyar ta kware wurin isar da maganar Allah ta hanyar tarjama ma'anonin Alku'ani mai girma zuwa yarukan duniya bisa tsari na ilimi da yare na zamani tare a abokan aiki daidai da tsari na cikakkiyar cibiya
Fassarorin ilimi da aka kyautace su
Isa zuwa ga masu amfana
Cibiya
Sitiratajin kamfanoni
Ci gaba da isowar kudi saboda aikin