Sauke Mus'hafin Noor

2025-11-10

Sauke Mus'hafin Noor

Alhamdu lillah...An saki Manhajar Mus'hafin Noor ta Tarjamar Ma'anonin Alƙur'ani Mai Girma a Cikin Yaruka 10 na Duniya..

Manhajar Mus'hafin Noor...Manhajar Alkur'ani ta Musamman Mai Ɗauke da Keɓantattun Ayyuka da Dama, Daga Cikinsu Akwai:
- Tarjamar Ma'anonin Alƙur'ani Mai Girma cikin Yaruka goma (10) (Ingilishi, Faransanci, Sifaniyanci, Latin, Jamusanci, Yaren Fotugal, Yaren Brazil, Farisanci, Hausa, Suwahili)
- Fuskar Manhajar ta zo cikin yaruka goma sha daya (11) na duniya.
- Ta keɓanta da cikakken karatun Tarjamomin da take ɗauke asu.
- Damar yin bincike a cikin nassin Alƙur'ani ko tarjama.
- Damar yin canji tsakanin Mus'hafin larabci da Mus'hafin da aka tarjama.
- Damar yaɗa ayoyi da tafsiri da tarjama a kafafen sada zumunta.
- Yana ɗauke da tafsiran manyan Malaman tafsiri.

Link ɗin saukewa:

https://noor.gallery/download/

A nan bayanan Manhajar suke:

https://youtu.be/cJk0ixlI7Ts?si=C59QKmi43eEKpPeG