Tarjamar Ma'anonin Alƙur'ani Mai Girma Zuwa Yaruka Mabambanta
Cikin ƙaddarawar Allah an kammala Tarjamar Ma'anonin Alƙur'ani Mai Girma zuwa yaren (Barazil da Fotugal da Farisanci da Suwahili da Almaniyanci da Hausa)
Za a iya samunsu yanzu haka a shagon Noor International