Lalle masu taqawa suna cikin inuwoyi da idanuwan ruwa...
Lalle masu taqawa suna cikin inuwoyi da idanuwan ruwa Da kuma ababan marmari daga abin da suke sha’awa Ku ci kuma ku sha kuna masu farin ciki saboda abin da kuka kasance kuna aikatawa Lalle Mu kamar haka Muke saka wa masu kyautatawa